Spiritual Reflections Hausa Translation

Spiritual Reflections Hausa Translation

HauštinaEbook
Ken Luball
Tektime
EAN: 9788835444510
Dostupné online
63 Kč
Běžná cena: 70 Kč
Sleva 10 %
ks

Dostupné formáty

Podrobné informace

”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin “Jerin Litattafai Huɗu Na Farkawa”, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waɗannan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na “Farkawa” da “Wayewa”.

Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta ɓangarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a''a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Haɗaka. Burina na rubuta duka littattafai guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa da kuma wannan littafin waƙa, shine in yi ƙoƙarin farkarwa da taimaka wa wasu, waɗanda suka farka, su ƙara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta.

EAN 9788835444510
ISBN 8835444519
Typ produktu Ebook
Vydavatel Tektime
Datum vydání 5. října 2022
Stránky 160
Jazyk Hausa
Autoři Ken Luball
Překladatelé Ken Luball